Continental Postal Services of Hebland

Mali: Tsageru za su bar kasar ta huta?

Kungiyar ta Amnesty International ta ce, ranar 18 ga wannan Yulin 2026 an kashe kimanin sojoji nMali 50 a lokacin da suke tafiya cikin wata tawaga. Ana zargin ‘yan awaren Abzinawada kungiyoyin jihadi da aikata laifukan cikin yankin arewacin kasar.

Akwai dai hotunan bidiyo na yadda mayakan ‘yan tawayen ke cin-zarafin mutanen da ba su dauke da makamai, inda ita kanta Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci bincikekan halin da ake ciki a Malin. Mali na karkashin gwamnatin mulkin soja, tun bayan juyin mulkin shekara ta 2020 da na 2021.

 

Credit: Source link

Comments are closed.