A yau Laraba, Hukumar gudanarwar Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya ta bayyana damuwa a game da ficewar ƙasashen Mali, Burkina Faso da Jamhuriyar Nijar daga kotun, tana mai cewa hakan zagon ƙasa ne ga ƙoƙarin da duniya ke yi na tabbatar da adalci.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Minti 1 Lokacin karatu
A watan satumbar bara ne ƙasashen da suka kafa ƙungiyar su ta AES bayan ficewa daga ECOWAS ta ƙasashen yammacin Afrika, suka sanar da ficewa daga kotun da ke hukunta laifukan yaƙi da na take haƙƙin ɗan adam a duniya
Barrister Umar Ɗanbaito, masanin dokoki ne, yayi mana tsokaci akai.
Latsa alamar sauti don saurarensa…
Credit: Source link
Comments are closed.